Ababe 60 Da Suke Kawo Mutuwar Aure

By Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

5 pages · Hausa · adab

Read onlineDownload for offline reading

About

Rayuwar Aure an ginatane kan Nutsuwa da Soyayya da tausayi, tsakanin miji da matarsa tare da fahimtar juna da mutuntawa da kyakkyawan zama a haka ne miji da mata zasu yi rayuwa mai tsawo, ba tare da wani ya shiga hakkin wani ba. Wannan yasa shaidan yake kai kawo da zirga zirga da kulle-kulle da kutungyila wajen lalata harkar Aure,

Now playing · Lesson

0:000:00

Almuhajir is on your phone

Follow scholars, save lessons, ask questions and download for offline listening in the Almuhajir app.

Coming soonApp StoreComing soonGoogle Play

Get the app